BARKA DA SHAN RUWA
Mai Girma Shugaban Kungiyar National Association of Sullubawa Awareness of Nigeria Comrade Usman Garba Namika Sakon Barka Da Shan Ruwa Ga ilahirin Al'ummar Duniya baki daya Dafatan Asha ruwa Lafiya Allah Yakarbi Ibadun mu" yasa Mugama da Duniya Lafiya Ameeeeen Thumma Ameeeeen....
Comr. Idris Zakariya Abdullahi ✍️
04 Ramadhan 1444Ah
26/03/2023
Comments
Post a Comment