BREAKING

GAISUWATA MUSAMMAN LEADERS/MEMBERS UNITED FORUM FOR SULLUBAWA COMMUNITIES POPULARLY KNOWN AS NATIONAL ASSOCIATION OF SULLUBAWA AWARENESS OF NIGERIA 

A Madadin Jagora. Comrade Usman Muhammad Garba: Muna Mika Sakon Godiya" Danuna Farin ciki Sosai Ga Leaders Namu"  tareda ku "Members " Jinjina Marar Adadi, kusani Cewa Jajircewarku Dan Ganin Cigaban Wannan Kungiya Namukar anfani.

Fatan Mu shine Allah Yakara mana Hadinkai tareda Fahimtar Juna Dan Ganin Cigaban Yaran mu" dakuma Al'adar mu" da kasar mu" Nigeria.

SULLUBAWA-Babu Gaba.
SULLUBAWA-Zaman Lafiya.
SULLUBAWA-Hadin Kai.

Hargobe Manufarmu shine Saukakawa fulani tayadda Zasuyi rayuwa" tareda Yada Cigaban Aiyyukan Alheri ga kauyuka da biranan mu" na fulani.


Signed.
Comr. Idris Zakariya Abdullahi

Comments